Toggle menu
24K
663
183
158K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

maƙura

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

strangle

Noun

  1. iyaka, ƙarshen abu <> limit, maximum, extent
    They pay $50 a day up to a maximum of $300 per week. <> Suna biyan $50 a kowace rana har zuwa ga maƙurar dala 300 a mako-mako.
    The maximum speed of this car is 100 mph <> Maƙurar gudun motar nan mil ɗari ne
    Edmund Hillary from New Zealand and Sherpa Tenzing Norgay were the first to set their feet on the the highest point of the earth. [1] <> Edmund Hillary na kasar New Zealand da kuma Sherpa Tenzing Norgay, sune suka yi nasara kaiwa a karon farko ga maƙurar duniya. [2]
  2. asphyxiation
  3. (makuru) kalma mai siffanta tsananin gajartar wuyan mutum.

Verb

  1. shaƙa, shaƙe ko danne wani <> choking out someone, asphyxiate, to suffocate, strangle.

Other usage

  1. so much so, it has cost him his freedom. [3] <> lamarin ya kai makura, har ta kai ga ya rasa 'yancinsa. [4]