Google translation of mabukaci
[17-08-14 15:45:56:519 EDT]
Glosbe's example sentences of mabukaci
- mabukaci. <> needy.
- Jehobah ya ba da umurni cewa sa’ad da manomi Ba’isra’ile ya girbe kayan gonarsa, ya bar mabukaci ya tara abin da masu girbi suka rage. <> Jehovah ordered that when an Israelite farmer reaped the fruits of his field, the needy should be allowed to collect what harvest workers left behind.
- Babu shakka, Shaiɗan ba shi da juyayi ga mabukaci ko kuma waɗanda suke fuskantar bala’i. <> Clearly, Satan has no compassion for the needy or for victims of calamity.
- Kirista wanda mabukaci ne ya sani ta wurin nazarinsa na Littafi Mai Tsarki cewa yana da tamani a idanun Allah yadda Kirista mawadaci ke da tamani. <> A needy Christian knows from his study of the Bible that he is just as precious in God’s eyes as a Christian who is wealthy.
- Kalmar kuma da aka fassara “mai-alheri” ta yi daidai da aikatau da “ya kwatanta mutumin da zuciyarsa ta motsa shi don ya taimaki wani mabukaci.” <> The word rendered “gracious” is related to a verb that “depicts a heartfelt response by someone who has something to give to one who has a need.”
[17-08-13 15:49:02:319 EDT]