Toggle menu
24K
663
183
158K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

madogara

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
(Redirected from madogari)

Suna

Tilo
madogara

Jam'i
madogarai

madogara = f | madogari = m

  1. mutum ko wani abu da aka dogara a kansa wajen neman abinci ko abin masarufi, ko kuma biyan buƙata <> a person who is dependent or relied upon, a dependee.
    ...nor can you find any refuge besides Him. <> ...kuma bã zã kã sãmi wata madõgara ba daga waninsa. = kuma ba za ka sami wata madogara ba baicin shi. --Quran/18/27

  2. reference
Contents