Noun
m
- dream, vison. <> abubuwan da mutum kan gani ko ya ji ko ya aikata yayin da yake cikin barci.
- puberty, adolescence
- waɗanda ba su isa mafarki ba daga cikinku <> those who have not [yet] reached puberty among you --Qur'an 24:58
- buri, abin da mutum yake so ya yi a ransa.