Noun

f
- plum tree; jujube tree; red date, cherry. <> wata bishiya mai ƙaya da ƙananan 'ya'ya jajaye masu kama da na kurna da daɗin ci idan suka bushe.
- Ka sani cewa da akwai gawasa iri-iri har 7,500, da suke da launi daga ja zuwa mai ruwan zinariya zuwa mai ruwan ɗorawa zuwa kore kuma girmansu daga wadda ta fi ’ya’yan magarya kaɗan zuwa girman manyan lemo?
Did you know that worldwide there are some 7,500 different varieties of apples, ranging in color from red to gold to yellow to green and in size from slightly larger than a cherry to the size of a grapefruit?
- Ka sani cewa da akwai gawasa iri-iri har 7,500, da suke da launi daga ja zuwa mai ruwan zinariya zuwa mai ruwan ɗorawa zuwa kore kuma girmansu daga wadda ta fi ’ya’yan magarya kaɗan zuwa girman manyan lemo?
- magaryar tiƙewa <> the point of no return.