Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

mage

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

cat

Noun

Tilo
mage

Jam'i
maguna

Singular
cat

Plural
cats

f

 
  1. a cat, tomcat, a male cat. <> ƙaramar dabbar gida mai laushin gashi dangin damisa wadda ta shahara wajen kama ɓera.
  2. mage da wuri: wato matar auren da take fita ta yi zina. <> an adulteress.