Noun
Jam'i |
f
- wani irin ƙwaro mai jiki da zane-zane da dogon baki. <> the longhorn beetle, an insect with some design on its body characterized by extremely long antennae.
- wani irin ciwo da yake cinye 'yan yatsun ƙafa mai faruwa a dalilin cizon wannan ƙwaron
- kaciya