f
Glosbe's example sentences of majiya
- majiya. <> authority, reference work, reference, source.
- An kwatanta ƙafafuwa da “majiya-ƙarfi” da yanzu sun raunana. <> Legs are likened to men of vital energy” that now bend and totter.
- Amma wata majiya ta ce: “Sauƙin hali ya ƙunshi nuna sanin ya kamata da haƙuri ga mutane da kuma ƙin nace wa ’yancinmu.” <> One reference work notes: “Involved is the willingness to yield one’s personal rights and to show consideration and gentleness to others.”
- Wata majiya ta rubuta: “Zaɓe da ke da muhimmanci a Maita shi ne zaɓenka na alloli (Alloli/Allaniya) da za ka yi aiki da shi. . . . <> Another authority writes: “One of the most pivotal choices in Witchcraft is your choice of the deities (Gods/Goddesses) you will work with. . . .
- Amma wata majiya ta ce: “Aikatau na Helenanci mai nuna sa’in da ake ciki, yana ba da umurnin da ke nuna cewa a daina wasu ayyukan da aka soma.” <> One reference work says: “The Greek verb tense is a present imperative, implying a command to stop doing some action already in progress.”
- Wajen bayyana ma’anar furcin, wata majiya a kan Insight on the Scriptures* ta ce: “[A·gaʹpe] ba tsotsuwar zuciya ba ne, da ke bisa son wane yadda mutane ke tunaninsa, amma ƙauna ce ta ɗabi’a na jama’a da ke bisa batu na ƙa’ida, aiki, abin da ya dace, biɗan abin da yake nagari domin wani. <> Explaining the meaning of that term, the reference work Insight on the Scriptures* says: “[A·gaʹpe] is not sentimentality, based on mere personal attachment, as is usually thought of, but is a moral or social love based on deliberate assent of the will as a matter of principle, duty, and propriety, sincerely seeking the other’s good according to what is right.
- Wata majiya ta ce: “Ana kiran Kiristoci da suke Asiya Ƙarama Fourteenthers [masu bin ranar 14 ga Nisan] domin al’adarsu ta yin bikin pascha [Jibin Maraice na Ubangiji] da ba ta canzawa daga ranar 14 ga Nisan . . . <> Says one reference work: “The Christians of Asia Minor were called Quartodecimans [Fourteenthers] from their custom of celebrating the pascha [Lord’s Evening Meal] invariably on the 14th of Nisan . . .
- Game da siffar aikatau da aka fassara ‘ruɗi’ a Ru’ya ta Yohanna 12:9, wata majiya ta ce “yana nuna abin da ake ci gaba da yi ne ya zama halin mutum.” <> Regarding the form of the verb rendered “is misleading” at Revelation 12:9, one reference work says that it “indicates a continuous action that has become a habitual character.”
- Kalmomin Helenanci da Ibrananci da aka fassara “cikakke” sau da yawa suna nufin “manyanta” ko “marar laifi” bisa mizanan da majiya suka kafa. <> The Hebrew and Greek Bible words translated “perfect” often mean “complete,” “mature,” or “faultless” according to standards set by an authority.
- Wata majiya dabam ta ce waɗannan kalmomin suna nufin “ka ɓoye ni a matsayin dukiya.” <> Another source says that these words suggest “hide me as a treasure.”
- Wata majiya ta ce: “Sa’ad da suke kan hanyarsu zuwa bauta, an tilasta wa Yahudawa su gasa burodinsu a rami da aka haƙa a ƙasa, da haka burodinsu ya haɗu da yashi.” <> One reference work states: “The Jews, on their way into exile, were compelled to bake their bread in pits dug in the ground, so that their bread was mixed with grit.”
- Wata majiya ta ce: “Aukuwar bala’i a yawancin lokaci ta dangana ne ga ɓangaren duniya. <> One authority says: “Disaster risk is geographically highly concentrated.
- Wata majiya ta ce: “Nuna ƙauna ta agape ba tsotsuwar zuciya ba ce kawai amma son rai ne da ke sa mutum ya yi wani abu.” <> One reference work says: “Agape love is capable of being commanded because it is not primarily an emotion but a decision of the will leading to action.”
- Alal misali, a ƙarni na 20 kaɗai, fiye da mutane miliyan 150 aka kashe a yaƙe-yaƙe, zanga-zanga, da wasu hargitsi da mutane suke yi, in ji wata majiya. <> For example, in the 20th century alone, more than 150 million people were killed in wars, revolutions, and other civil disorders, according to one source.
- Idan “iskar gabas mai ƙarfi” da aka ambata a Fitowa 14:12 ta yi sanyi da za ta iya daskare ruwan, da wasu majiya sun yi nazarinsa kuma sun ga yawan sanyin. <> If the “strong east wind” mentioned at Exodus 14:21 had been cold enough to freeze the waters, doubtless some reference would have been made to the extreme cold.
- (1 Tassalunikawa 5:14) Wata majiya ta ce kalmar Helenanci da aka fassara “rarraunar zuciya” tana nufin waɗanda “wahalar rayuwa ta sha kansu na ɗan lokaci.” <> (1 Thessalonians 5:14) One reference work notes that the Greek word translated “depressed souls” can refer to those “who are temporarily overwhelmed by the stress of life.”
- Wata majiya ta ce, “a zamanin dā, ana rufe fuskar waɗanda ake son a kashe.” <> According to one reference work, “the ancients sometimes covered the heads of those about to be executed.”
- Wata majiya ta lura cewa, Pliny Babba wani marubuci na Roma ya ce, “a cikin dukan kayayyaki masu daraja lu’ulu’u ya fi tamani.” <> One source observes that according to the Roman scholar Pliny the Elder, pearls occupied the “topmost rank among all things of price.”
- Wata majiya ta ce Yesu ya ce, “kuna yi musu baftisma . . . kuna koya musu,” ba a ‘yi musu baftisma kuma a koya musu’ ba. <> A reference work points out that Jesus said, “baptizing them . . . teaching them,” not ‘baptizing them and teaching them.’
- Mutumin da ke bayarwa da zuciya biyu ko kamar ana tilasta masa “yana baƙin ciki cewa za a raba shi da kuɗinsa,” in ji wata majiya. <> A grudging, or reluctant, giver gives “from a heart made sorrowful at the thought of parting with money,” explains one reference work.
- (Matta 24:36; 25:13) Wata majiya ta yi bayani cewa tushen aikatau na furcin nan “hanzartawa” a nan na nufin “ ‘a sa ya yi sauri’ kuma yana da nasaba ta kurkusa da ‘a kasance da himma, ƙwazo, a damu game da wani abu.’ <> (Matthew 24:36; 25:13) One reference work explains that the root verb of the expression “speeding up” here means “‘to make haste’ and is thus closely related to ‘to be zealous, active, concerned about something.’”
- Farin Ciki ta Tabbata ga Majiya Tausayi <> Happy Are the Merciful
- Idan kana da wannan majiya Insight on the Scriptures, ka karanta abin da ta ce a ƙarƙashin “jinƙai” (“Mercy”). <> If you have the reference work Insight on the Scriptures, why not read what it says under “Mercy”?
- In ji wata majiya, “don a cim ma hakan . . . ana bukatar abota na kud da kud da kuma aminci tsakanin ƙasashen da suke faɗa
[17-08-13 17:25:30:719 EDT]