Verb
Plain form (yanzu) |
3rd-person singular (ana cikin yi) |
Past tense (ya wuce) |
Past participle (ya wuce) |
Present participle (ana cikin yi) |
- The present participle of make. <> yi, mayar da, saka.
- making them one of the most abundant vertebrate species on the planet. [1] <> al'amarin da ya mayar da su daya daga cikin nau'ukan halittu masu kasusuwa a fadin duniya. [2]
- he will often try to impress nearby females by performing a dance while making a characteristic food call. [3] <> Yakan yi ta kokarin jan hankalin kaji, ta hanyar rawa tare da yi musu inkiya su zo ga abinci. [4]
- that humans had better technology for making their garments. [5] <> mutanen zamani suna managarciyar fasahar kimiyyar kere-kere wajen yin tufafi. [6]
- decision-making. [7] <> yanke shawara. [8]
- making someone do something. <> sa, saka