Toggle menu
24K
664
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

man-funi

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Noun

Tilo
man-funi

Jam'i
babu (none)

m

  1. man da aka yi da gyaɗa ko angurya ko bi-ni-da-zugu ko soɓarodo ko zurman, aka bar shi ya jiƙu; ana amfani da shi wajen maganin tururuwa ko ƙazuwa ko a shafa wa raƙuma shi


Google translation of man-funi

Man-fun, oil-Funi.