(Redirected from manzon)
Proper Noun
Proper noun |
Noun
m
- Manzon Allah - mutumin da Allah ya aiko don ya isar da saƙonsa ga al'ummarsa. See: Annabi. <> Messenger of God sent to deliver God's message. Often referring to The Messenger of God Prophet Muhammad.
- a messenger, an errand boy. <> kowane mutum da aka aika don ya isar da wani saƙo.
- Synonym: jakada
Google translation of manzo
- (noun) messenger <> manzo, manzanniya, masinja;