Pronunciation (Yadda ake faɗi)
Noun
- A messenger is somebody that delivers a message. <> (in office, general) masinja. falanto, ma'aiki. (in emir's court) jakada.
- The messenger told him that there was a meeting tomorrow. <> Masinja ya gaya mashi akwai taron haɗuwa gobe.
- (of God) Manzo, manzanni, manzanniya, rasulu, rasulullah, rasulullahi, rasul, annabi.
- Similarly, there came not to those before them any messenger except that they said, "A magician or a madman." <> Kamar haka dai wani Manzo bai jẽ wa waɗanda ke gabãninsu ba fãce sun ce: "Mai sihiri ne kõ mahaukaci." = Kamar haka, sa’ad da wani manzo ya je zuwa ga mutanen zamanin da, suka ce, “Masihirci ne,” ko kuwa “Mahaukaci.” --Qur'an 51:52
- Messiah <> (Jesus) Almasihu; Mahadi