Pronunciation (Yadda ake faɗi)
Adjective
Positive |
Comparative |
Superlative |
- Subject to marginalization <> abun da akan iya ƙasƙantawa, marasa galihu, wararru ko waɗanda aka ware.
Verb
Plain form (yanzu) |
3rd-person singular (ana cikin yi) |
Past tense (ya wuce) |
Past participle (ya wuce) |
Present participle (ana cikin yi) |
marginalized - simple past tense and past participle of marginalize
- treat (a person, group, or concept) as insignificant or peripheral. <> ƙasƙanci, ƙasƙanta wani ko wata
- "attempting to marginalize those who disagree <> gwajin ƙasƙanta waɗanda ba su yarda ba."
- Synonyms: sideline, trivialize, isolate, cut off, shut out, disenfranchise, alienate and estrange