(Redirected from matsakanci)
Adjective
matsakaici/matsakanci = m | matsakaiciya = f | matsakaita = plural
- tsaka-tsaka, wato abin da nauyinsa ko tsayinsa ko faɗinsa ko launinsa da sauransu bai yi yawa ba, kuma bai yi ƙaɗan/ƙanƙanta ba. <> average, moderate, middle, balanced.