Noun
- The recurring cycle of physiological changes in the uninseminated females of some animal species that is associated with reproductive fertility; especially the cycle in a human woman. <> lokacin al'adar/hailar 'ya mace/mata.
- And when they ask you, O Muhammad, for information relative to women's menstruation <> kuma idan suna tambayar ka game da haila = idan suka tambaye ka game da al'adan mata --Qur'an 2:222
- Others have found that women’s desire waxes and wanes with their menstrual cycle. <> Wasu manazartan ma sun gano cewa sha'awar 'ya mace lokacin al'ada ta sha bamban da lokacin da ba na al'adar ba. --bbchausa_verticals/084-the-enduring-enigma-of-female-desire