jerin zaɓin abu, jerin abubuwa, mazaɓa
Pronunciation (Yadda ake faɗi)
Audio (US) (file)
Noun
- A menu is a small book for displaying the type of food sold in a restaurant. <> Menu in Hausa shi ne takardar tsarin abincin wani gidan abinci (restaurant). Mutane kan duba abincin da ake sayar wa da kuɗinsu.
- We collected the menu from the waiter after we sat down in the fast food restaurant. <> Mun karɓi takardar tsarin abinci daga sabis bayan mun zauna a gidan cin abinci.
- A menu is also a home page of games, similar to main menu <> jeri a manhaja kamar na wasa, shafukan intanet da sauransu.
- After I turned on the game console, I was brought to the menu. <> Bayan na kunna na'urar wasar, sai aka kai ni jerin wasan.