Verb
Plain form (yanzu) |
3rd-person singular (ana cikin yi) |
Past tense (ya wuce) |
Past participle (ya wuce) |
Present participle (ana cikin yi) |
- The present participle of message.
- Social networking and text messaging are very popular in this age of Internet and telecommunications technology.
Sadarwa ta Intane da kuma aika saƙon tes sun zama ruwan dare a zamaninmu. - A survey of 1,000 adults in Britain found that “the average Briton spends 88 minutes a day on a landline telephone, a further 62 minutes on a mobile telephone, 53 minutes e-mailing and 22 minutes text messaging.”
A wani binciken da aka yi na mutanen da suka girma a ƙasar Britaniya, an gano cewa “yawancin mazauna Britaniya na kashe mintoci 88 kowace rana a tarhon da ke gida, minti 62 a tarho na selula, minti 53 wajen aika saƙo ta kwamfuta da kuma minti 22 wajen aika saƙo ta wayar selula.” [1]
- Social networking and text messaging are very popular in this age of Internet and telecommunications technology.