Pronunciation
Noun
- samfuri, misali
- fashion model <> mai tallan kaya
- On Wednesday, a Rwandan model with a disability appears on the runway at a fashion show in the capital, Kigali, highlighting LGBTQ and disability issues. <> A ranar Laraba, wani mai tallan kayan ƙawa a Uganda mai lalurar gani ya bayyana a wajen taron tallan kayan ƙawa a birnin Kigali, yana nuna damuwar da mutane masu naƙasa da ƴan luwaɗi da madigo ke ciki. --bbchausa verticals/pics