- mafi yawanci, mafiya yawa, mai tsananin wani abu, akasari
- Most said they had previously spent little time with chickens. [1] <> Mafi yawansu sun ce ba su cika zama tare da kaji ba. [2]
- The difference is that most of us go on to cover up in our public lives. [3] <> Bambancin kawai shi ne mafi yawancin mu mu kan rufe jiki ne a cikin jama'a. [4]
- da dama
- mutane da dama suna rayuwa ne a ƙauyukan da ke wajen gari <> most people lived in the countryside. [5]