Pronunciation (Yadda ake faɗi)
Adjective/Noun
murabba'i = m | murabba'a = f | murabba'ai = jam'i/plural.
- square <> abu ko zane mai kusurwa huɗu.
- girman da abu mai kusurwa huɗu ke da shi.
- Faɗin gidansa murabba'in ƙafa dubu uku da ɗari biyar ne.
murabba'i = m | murabba'a = f | murabba'ai = jam'i/plural.