(Redirected from musaya)
- swap, exchange, trade, change, replace, substitute, transfer. <> bada wani abu a karɓi wani madadinsa. canja ko sake ko juya.
- Synonyms: sauya and musanyanta
- Shugaba Muhammadu Buhari yace a shirye yake ya musanya ‘ya’yan kungiyar Boko Haram dake hannunsu da ‘yan matan... [1] <> Nigeria Willing To Swap Detained Boko Haram Members For Chibok Girls, Buhari Says | Sahara Reporters [2]
- Musayar wuta da 'yan bindiga a Katsina <> Gunfire exchanged with gunmen in Katsina. [3]
- [ it will be ] on the day the earth will be replaced by another earth <> a ranar da ake musanya ƙasa ba ƙasar nan ba = akwai wata rana wanda za a sauya wannan qasa da sabon qasa. [4]
- juyawa, sakewa <> a do-over, exchanging, substitute.
- and when we substitute a verse in place of a verse <> kuma idan muka musanya wata aya a matsayin wata aya, = [ 16:101 ] kuma idan muka musaya wata ayah a matsayin wata ayah, --Qur'an 16:101