(Redirected from mutunmutumin)
Noun
Jam'i |
m
- siffar mutum da aka sassaƙa da ice ko aka yi da ƙarfe ƙarfe ko laka. <> A three-dimensional work of art, usually representing a person or animal, usually created by sculpting, carving, molding, or casting.
- Synonyms: dodon gona, 'yar tsana and gunki
- The next day, it is mannequins that make their mark at a clothes market in the Nigerian city of Lagos... [1]
Kashegari an tallata kayayyakin sakawa a jikin mutum-mutumi na roba a wata kasuwa da ke birnin Legas ta Najeriya... [2] - Puppets are about to take centre stage in Tunisia's capital, Tunis, on Tuesday…
A nan kuwa ana kokarin shigo da mutum-mutumi cikin wani daki a babban birnin Tunis a ranar Talata... --bbchausa verticals/pics'