The next day, it is mannequins that make their mark at a clothes market in the Nigerian city of Lagos... [1] Kashegari an tallata kayayyakin sakawa a jikin mutum-mutumi na roba a wata kasuwa da ke birnin Legas ta Najeriya... [2]
Me baiwa shugaban kasa shawara ta fannin sabbin kafafen watsa labarai Bashir Ahmad kenan tare da wani mutummutumi da aka kera me magana aka kaiwa majalisar dinkin Duniya, shi wannan mutunmutumin duk maganar daka yi mishi zai mayar maka da amsa dai-dai yanda ya dace kamar yanda zakayi hira da mutum. [3]