Verb
Plain form (yanzu) |
3rd-person singular (ana cikin yi) |
Past tense (ya wuce) |
Past participle (ya wuce) |
Present participle (ana cikin yi) |
- To overload or overtax <> yawan ɗaukar ɗawainiya, nauyaya, damu, takurawa.
- I have a daughter, and it is hard to remember not to overburden her by making her my confidante.”
Ina da ’ya, da ƙyar na tuna cewa ’yata ce kada na dame ta da zantattuka na asiri.” - And as for the boy, his parents were believers, and we feared that he would overburden them by transgression and disbelief.
Kuma amma yaron, to, uwãyensa sun kasance mũminai, to, sai muka ji tsõron ya kallafa musu kangara da kãfirci. --Quran/18/80
- I have a daughter, and it is hard to remember not to overburden her by making her my confidante.”