Noun
- (countable) A peanut is a type of legume that looks like a nut.
- wani tsiro mai 'ya'ya a ƙasa, da ke cikin ƙwanso; ana amfani da 'ya'yan don yin ƙuliƙuli da man-ruruwa
- There are also farmers, cultivating peanuts, cotton, and rice. <> Da akwai manoma, da suke nomar gyaɗa, auduga, da kuma shinkafa.
- Often, they gave us fresh fish, avocados, and peanuts. <> Sau da yawa sukan ba mu ɗanyen kifi da ’ya’yan itacen da ake kiran pear da kuma gyaɗa.
Related words