Noun
- A point is a position with no size, or a small dot. <> ƙaramin ɗigo.
- These two lines meet at this point. <> Waɗannan layukan sun haɗu a wannan ɗigon.
- A point is the sharp end of a knife or other sharp thing. <> tsini
- He used the point of the knife to make a hole in the can. <> Ya yi amfani da tsinin wuƙar don ya zungura rami a cikin garwar.
- The point of something is the reason or purpose for it. <> ma'ana, dalili ko manufar abu
- The whole point of coming here was to plant this tree. <> Gabaɗaya dalilin da ya kawo ni zuwa nan, shine kawai don shuka wannan bishiyar.
- (colloquial) A point is a dot between two numbers. To the dot's right, you find a decimal. ɗigo tsakanin numbobi. Ana kiran abun da aka samu a dama ɗigon gidan goma
- Synonym: decimal point
- The price has gone up by two point five percent.
- lokaci
Verb
Plain form (yanzu) |
3rd-person singular (ana cikin yi) |
Past tense (ya wuce) |
Past participle (ya wuce) |
Present participle (ana cikin yi) |
- nunawa, nuna wani ko wani abu da yatsa. <> To point at something is to hold one finger (or a stick, arrow or other long, thin thing) in the direction of the thing so that people will look at the thing.
- He pointed her toward the gate.
- rubuta ayoyin rubutu <> punctuate
- nuna bindiga <> point a gun
- kaifafa abu (sharpen)