At other times, unwise government policies and greed and dishonesty by those in power have combined to wipe out savings and have forced people to forfeit their possessions. Wani lokaci, dokokin gwamnati da haɗama da rashin gaskiya na waɗanda suke iko sun haɗa sun cinye kuɗi da mutane suka tara kuma sun tilasta musu su yi hasarar dukiyarsu.
Also, opposing ideologies and close election results that do not end up in a clear majority have weakened the power base of even popular leaders, so that they have no clear mandate to implement their policies. Mutane suna da ra’ayoyi dabam-dabam game da siyasa. Kuma sa’ad da wani ya ci zaɓe da ƙarin ƙuri’o’i kaɗan, ba ya samun isashen iko ya aiwatar da abubuwan da ya yi alkawarinsu.
Around the world, many nations adopted the policies —democracy, free enterprise, and free trade— that seemed to have made the United States rich. Ƙasashe da yawa a duniya sun amince da waɗannan hanyoyin, wato, dimokuraɗiyya, yin kasuwanci kyauta ba tare da biyan haraji ba, abubuwan da ake ganin cewa su ne suka sa Amirka ta zama ƙasa mai arziki.