tsayuwar daukar hoto
Pronunciation
Noun

- A position or arrangement especially for a photo. <> tsara jiki don a dauki hoto. tsayuwar daukar hoto.
- What kind of pose is best for this photograph?
- Reality TV stars Roxy Louw and Kelly Khumalo pose at the Johannesburg launch party for South African series Tropika Island of Treasure on Friday.
Taurarin shirye-shiryen talabijin Roxy Louw da Kelly Khumalo sun tsaya daukar hoto a liyafar kaddamar da wasan kwaikwayo mai dogon zango na Afirka ta Kudu Tropika Island of Treasure a ranar Juma'a a birnin Johannesburg. --bbchausa verticals/pics
- An unusual position.
Verb
Plain form (yanzu) |
3rd-person singular (ana cikin yi) |
Past tense (ya wuce) |
Past participle (ya wuce) |
Present participle (ana cikin yi) |