Verb
Plain form (yanzu) |
3rd-person singular (ana cikin yi) |
Past tense (ya wuce) |
Past participle (ya wuce) |
Present participle (ana cikin yi) |
- ƙara wa girma, gabatar da, ciyar da wani gaba.
- (develop) bunƙasa, inganta, kyautata.
- Promote the use of the Hausa language. <> Kyautata amfani da harshen Hausa.
- (advertise) yi wa talla, yi kiran kasuwa. tallata