mai halayyar dan Adam, Masanin tunanin dan adam ko masaniyar tunanin mutane, mai nazarin dabi’ar mutane.
As psychologist Tom Stafford points out, “our memories are amazing, [1] <> Masanin tunanin dan adam, Tom Stafford ya nuna cewa, "kwakwalwarmu (hadda) na da ban mamaki, [2]
The coinage of lethologica is popularly attributed to psychologist Carl Jung [3] <> Ana ganin masanin tunanin dan adam Carl Jung ne ya kirkiro kalmar mantuwar kalma (lithologica) [4]
says Nathalie Nahai, web psychologist and author of ‘Webs of Influence.’ [5] <> in ji Nathalie Nahai, mai nazarin halayyar mutane a intanet, wacce ta wallafa littafin ‘Webs of Influence.’ [6]
At New York University, psychologist Athena Vouloumanos is interested in how early in development humans start learning language. <> A jami’ar New York, mai nazarin dabi’ar mutane, Athena Vouloumanos na gudanar da bincike kan yadda ‘ya’yan mutum ke fara koyon yare. --bbchausa_verticals/082-baby-learning