Toggle menu
24K
663
183
158K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

raɗa

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Verb

Pronounciation: raaɗaa

  1. kwaɗa ko doka ko buga.

Verb 2

  1. yi wa mutum magana a hankali yadda na kusa ba zai ji ba. <> whispering to someone

Noun

Tilo
raɗa

Jam'i
raɗe-raɗe

f

  1. magana a hankali yadda na kusa da masu maganar ba zai ji ba. <> whisper - a very quiet talk or utterance whereby those nearby won't be able to hear it.