Noun
f
- ragamar mulki: ikon tafiyar da mulki. <> the power to rule/govern.
- Al Muqtadir (المقتدر) The All Determiner, the Dominant; <> Allah Maɗaukaki shine wanda yake da ragama gaba daya a hannunsa, babu wani wanda ya kuɓuce a cikin ikonsa.
- Ɗauki ragamar abu. <> Take charge of something.
- igiya ta ɓawon kuka ko fata ko zare da ake ɗaurawa a kan doki don a ja shi ko a sarrafa shi.
Bargery's definition
- A halter.
- ragamar mutane tana han-nunsa = shi ne ragamar mutane, he is the intermediary between the people and the Emir, chief, superior officer. (Cf. gumik'a; ko'de; 'yar zango; shanshari.)