Noun
f
- an oath, affidavit. <> ambaton Allah ko wani abu da mutum yake bautawa ko kuma wasu al'adu da mutum ya amince da su don yin alkawari ko tabbatar da gaskiyar abu ko rashinta.
- rantsuwa bisa kan ƙarya <> perjury.
- swearing, swear, bear witness, testify.
- See also rantse