Noun
- tunani, hankalta <> think
- We have certainly sent down to you a Book in which is your mention. Then will you not reason? <> Lalle haƙĩƙa Mun saukar da wani littãfi zuwa gare ku, a cikinsa akwai ambatonku. Shin, to, bã ku hankalta? = Lalle, mun saukar da zuwa gare ku wani littafi mai ambatonku. Shin, ba ku hankaltawa? --Qur'an 21:10
- dalili, sanadi <> cause
Verb
Plain form (yanzu) |
3rd-person singular (ana cikin yi) |
Past tense (ya wuce) |
Past participle (ya wuce) |
Present participle (ana cikin yi) |
- If you reason, you think carefully about something. <> yin tunani da hankali.
- (transitive) (uncommon) If you reason someone, you persuade using reasoning. <> yi wa wani shawara da bada dalili.
- I reasoned my friend into my religion. <> Na yi wa abokina da'awa shiga addini na.
Related words