And be humble and tender to them and say: "lord, show mercy to them as they nurtured me when i was small." <> kuma ka sassauta musu fikafikan tausasawa na rahama. kuma ka ce: "ya ubangijina! ka yi musu rahama, kamar yadda suka yi reno na, ina ƙarami." = [ 17:24 ] kuma ku sassauta masu fikafikan tawali'u da rahamah, kuma ku ce, "ubangijina, ka yi masu rahamah, kamar yadda suka yi mani reno ina qarami." --Qur'an 17:24
Me ya sa reno daga iyaye da tsarewa yake da muhimmanci a goyon yara da kyau? Why is parentaltraining and guidance essential for bringing up children successfully?
Reno ko kuma abin da ya faru musu dā zai iya sa ya yi musu wuya. Parental training or past experiences may contribute to the situation.