Toggle menu
24K
663
183
158K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

revelations

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Pronunciation

Noun

Singular
revelation

Plural
revelations

  1. The plural form of revelation; more than one (kind of) revelation. <> wahayi.
    1. Later revelations would shed light on those questions. <> An ba da ƙarin haske game da waɗannan tambayoyin daga baya.
    2. 6 How did Jehovah make such revelations? <> 6 Ta yaya Jehovah yake ba da irin wannan bayanin?
    3. David also had the early books of the Holy Scriptures, which contain revelations by God about himself and his works. <> Dauda kuma yana da littattafai na farko na Nassosi Masu Tsarki, waɗanda suke ɗauke da abubuwan da Allah ya faɗa game da kansa da kuma ayyukansa.
    4. I will move on to supernatural visions and revelations of the Lord.—2 Cor. <> Zan ci gaba da zancen ruya da wahayi da Ubangiji ya yi mini. —2 Kor. [1]