Verb
Plain form (yanzu) |
3rd-person singular (ana cikin yi) |
Past tense (ya wuce) |
Past participle (ya wuce) |
Present participle (ana cikin yi) |
- The past tense and past participle of revive. <> dawo da rai/lafiya, tayar da. hankàlinsà yā kōmō, farfaɗō.
- Thereafter we revived them to find out which of the two parties could best calculate the length of their stay. <> sa'an nan muka tayar da su, domin mu san wane ɗayan ƙungiyoyin biyu suka fi lissafi ga abin da suka zauna na lokacin. --Qur'an 18:12
- revive the economy <> rāyà tattalin arzìkin ƙasā = sābuwar kā̀suwâr tā rāyà gàrîn
- After he drank some water, he revived <> bāyan yā shā ruwā, yā farfaɗō
- See also revival