Toggle menu
24K
663
183
158K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

rinjaya

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
(Redirected from rinjayi)

Verb

rinjaya/rinjaye/rinjayu/rinjayo/rinjayi/rinjayewa

  1. prevail, withstand, overcome, persisted <> fi, samun fifiko ko girma, daraja, ko jan hankalin mutane. Cigaba da yi ko samun ƙarfi. nauyaya.
    the prevailing wind <> iska wadda aka fi samu.
    hannun sikeli na dama ya rinjaya.
  2. to convince someone or focus on something <> karkata hankali kan wani abu.
    hankalinsa ya rinjaya a kan kuɗi.


Google translation of rinjaya

  1. (verb) prevail <> fi, rinjaya; dominate <> rinjaya;