- stingy, stinginess, niggardly
- [ those ] who are stingy and enjoin upon people stinginess. and whoever turns away - then indeed, allah is the free of need, the praiseworthy. <> watau, waɗanda ke yin rowa, kuma suna umumin mutane da yin rowa. kuma wanda ya juya baya, to, lalle allah, shi ne kaɗai mawadaci, godadde. = [ 57:24 ] wadanda suke yin rowa, kuma suna umurnin mutane da yin rowa. wanda ya juya baya, to, allah mawadaci ne, godadde. --Qur'an 57:24
- See also marowaci