The plural form of runguma; more than one (kind of) runguma.
Malam ya ƙara da cewa "bayyana tsiraici da cuɗanya tsakanin maza da mata da rungume-rungume lamari ne wanda babu shi tun asali a al'adar Bahaushe kuma rashin yin hakan ya taimaka wurin albarkar auren mutanen shekarun baya". [1]