Noun
m
- smoothness, slippery <> wuri mai ruwa-ruwa, wanda idan mutum ya taka, zai iya zamewa.
- Da ya taka ayaba sai santsi ya kwashe shi <> Upon stepping on the banana, the slipperiness of it took him to his fall.
- it will become a smooth, dusty ground, <> sai ta wayi gari turɓaya mai santsi. --Qur'an 18:40