- snakebite, snake attack <> cizo musamman na maciji.
- datsa wani abu da makami kamar gatari ko adda. <> stroke something with a weapon
- doka wani abu kan wani <> pounding one thing against another.
- buɗa <> making way, to open
- an sara hanyar ruwa.
- "riga ta sara" watau rigar ta nuna alamar tsufa <> wearing out, signs of wear and tear
- kanta ya sara watau kanta ya fara ciwo. <> when you start to get a headache or migraine
- salute
Google translation of sara
Chop,