Verb
Plain form (yanzu) |
3rd-person singular (ana cikin yi) |
Past tense (ya wuce) |
Past participle (ya wuce) |
Present participle (ana cikin yi) |

- (transitive) To scatter means to go in different directions; separate. <> watsa/watse, yi yawo ko'ina, sheƙa.
- Scatter seeds on the field. <> Watsa iri a gonar.
- I must scatter around the park to find my doll! <> Dole na zagaye wurin shakatawa don na samo 'yar tsana ta.
- to scatter something about <> wargaza, yi fatali da.
- The wind scattered the papers about everywhere. <> Iskar ta wargaza takardu ko'ina.
- all scattered about <> yashe a barkatai
- pieces of paper were scattered about everywhere <> guntayen takardu suna yashe a barkatai ko'ina.
- (of a crowd) watsu, warwatsu
- Synonym: disperse
- the crowd scattered <> mutanen sun warwatsu daga taron.