Pronunciation (Yadda ake faɗi)
Noun
- fasalin shekara, lokacin shekara (kamar na hunturu (winter) ko rani/damuna (summer) ko kaka da sauransu.).
- Real Madrid may lose up to 5 players this upcoming season. <> Real Madrid ka iya rasa 'yan wasa 5 a kaka mai zuwa. --Wallafawa RFI ta ranar: 29/05/2018
- shirin fim mai dogon zango
Related words
Verb
Plain form (yanzu) |
3rd-person singular (ana cikin yi) |
Past tense (ya wuce) |
Past participle (ya wuce) |
Present participle (ana cikin yi) |
- (transitive) If you season food, you add salt, or other spices to it. <> sa wa abinci kayan yaji.
- Place meat in the bottom of a large oven-safe dish, seasoning each layer with salt and pepper.
Related words