Pronunciation (Yadda ake faɗi)
Homophones
Noun
- (countable) A session is the period of time of an activity. <> zama (cikin shawara) ko zaman wani lokaci, gamuwa, taro.
- a joint session <> haɗaɗɗen zama.
- be in session <> na cikin shawara.
- the legislature is now in session <> majalisar tana cikin shawara yanzu.
- there will be two sessions this year <> za a gamu sau biyu bana.
- the conference is in session <> masu taro suna cikin shawara yanzu.
Google translation of session
- (noun) taro <> mass, session, assembly, concentration, congregation, gathering; gamuwa <> meeting, encounter, connection, session;