Verb
Plain form (yanzu) |
3rd-person singular (ana cikin yi) |
Past tense (ya wuce) |
Past participle (ya wuce) |
Present participle (ana cikin yi) |
- (transitive) state <> bayyana, furta, buga misali, tsari, labari.
- set forth one's reasons <> bayyana dalilan ki/ka.
- Set forth to them the parable of two men <> Kuma ka buga musu misãli da waɗansu maza biyu. = Kuma ka buga masu misali da wasu mutane biyu --Qur'an 18:32
- leave <> tashi tafiya, tafi
- fara <> to begin, to start.