Verb
shirya / shiryar da / shirye / shiryi / shiryu
- to prepare, to straighten out. to construct something; plans
- to be guided (jagora)
- Ka shiryar da mu ga hanya madaidaiciya. <> Guide us to the straight path. (Quran 1:6)
- to get ready
- Ki shirya mu fita <> Get ready so we can go out.
- to organize.
- This agency, the parent organization for Voice of America, supported efforts at preventing the spread of avian influenza by organizing courses at 6 centers in Africa last month, January 2007. <> Ita wannan Hukuma, uwa ce ga Muryar Amurka, kuma ta bada tallafi ga ayyukan hana yaduwa cutar murar Tsuntsaye ta hanyar shirya kwasa-kwasai a cibiyoyi 6 a nahiyar Afirka, cikin watan jiya watan Janairu, 2007.
- VOA ta shirya taron bita akan shirin yaki da cutar murar Tsuntsaye <> VOA organizes meeting to discuss Avian Flu prevention program [1]
Related
- a shirye adjective (prepared, ready, guided, in order, planned)
- shiri, shirin (as in getting ready)
- Muna nan muna shirin. <> We are getting ready. or We are still preparing.