Adjective (Siffa)
shiryayye = m | shiryayyiya = f | shiryayyu (plural / jam'i)
- guided, fixed <> gyararre ko kimtsattse.
- trained <> horarre, wanda ya sami tarbiyya.
- mai kamun kai
- wanda ya shirya kansa da magani <> someone who treats himself using medicine