bad omen
Suna
shu'umi m, shu'uma f
- mutum ko dabba ko wuri ko wani abu da ke jawo hasara ko wani bala'i. Mutum ko dabba mai abin al'ajabi <> a haunted/cursed person, animal, place, or thing; a harbinger of something bad.
- Suka ce: "Shu'umcinku, yanã tãre da ku. Ashe, dõmin an tunãtar da ku? Ã'a, kũ dai mutãne ne mãsu ƙẽtare haddi."
The messengers said, “Your bad omen lies within yourselves. Are you saying this because you are reminded ˹of the truth˺? In fact, you are a transgressing people.” --Quran/36/19
- Suka ce: "Shu'umcinku, yanã tãre da ku. Ashe, dõmin an tunãtar da ku? Ã'a, kũ dai mutãne ne mãsu ƙẽtare haddi."