Toggle menu
24K
663
183
158K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

similitude

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

misali

Noun

Singular
similitude

Plural
similitudes

Tilo
misali

Jam'i
misalai

  1. (uncountable) Similarity or resemblance to something else. <> abu mai kama da wani abu.
  2. (countable) A way in which two people or things share similitude. yadda mutane ko abubuwa biyu ke kama.
  3. (countable) Someone or something that closely resembles another; a duplicate or twin. <> takwara, mai kama.
  4. A parable or allegory. <> labari, misali, kamantacewa.
    Coin for them a similitude: Two men <> Kuma ka buga musu misãli da waɗansu maza biyu. = Kuma ka buga masu misali da wasu mutane biyu --Qur'an 18:32


Google translation of similitude

Misali, misãli.